iqna

IQNA

jaridar der spiegel
Bangaren kasa da kasa, mataimakin waziriyar kasar Jamus Sigmar Gabriel ya sanar da cewa gwamnatin kasar za ta rufe masallatan 'yan Salafiyya da suke kasar da kuma hana su ayyukan da suke gudanarwa a kasar a shirin kasar na fada da ta'addanci.
Lambar Labari: 3481114    Ranar Watsawa : 2017/01/08